Abin da ya sa mu ka hana APC tsaida ‘yan takara a Jihar Ribas – INEC
Magnus Abe ne ya kai kara cewa bangaren Amaechi ya gudanar da zabe, ba tare da saka bangaren sa a ...
Magnus Abe ne ya kai kara cewa bangaren Amaechi ya gudanar da zabe, ba tare da saka bangaren sa a ...
Jihohin sun hada da Imo, Ogun, Zamfara da kuma Ondo.
Gwamna Okorocha ya ki halartar kamfen din APC a jihar Imo, Oshimhole ya yaga masa riga
Ko da ya ke shi Amousun har yau ya na cikin APC, kuma ya tsaya takarar sanata.
Wadanda aka rusa din sun kuma shafi har da shugabannin zartaswa na kananan hukumomin jihohin na Ogun da Imo.
Usman ya shigar da karar ne domin a bi masa hakkin sa a yi abin da doka ta shimfida.
Dattin jiki ma karin karfi ne, wanda bai sani ba ke wanka
Sirikin Gwamna Okorocha ya fice daga APC
Zan yi wa dan takarar gwamnan Ogun na APC kafar-ungulu a zaben gwamna
Oshiomhole ya ce wannan zancen kanzon kurege ne, kuma jam'iyyar a shirye take ta tunkari zaben 2019.