Emefiele ya ƙirƙiro canjin launin kuɗi don ya haddasa fitinar da za ta hana yin zaɓen 2023 – Oshiomhole
Oshiomhole wanda shi ne Mataimakin Babban Daraktan Kamfen na Bola Tinubu ɗan takarar shugaban ƙasa na APC
Oshiomhole wanda shi ne Mataimakin Babban Daraktan Kamfen na Bola Tinubu ɗan takarar shugaban ƙasa na APC
Sai da Obiano ya bayar da umarnin sa motocin rusau ana ruguza gidajen masu garkuwa da mutane da na Bakassi ...
Ko kuwa shugabancin jam'iyya zai sake nema a zaben shugabannin APC mai zuwa cikin karshen wannan shekarar?
Sakamakon Zaben da aka bayyana, Oshiomhole ya samu ƙuri'u 1201, PDP ko daya bata samu ba.
Ya ce wannan tsaiko da card readers su ka kawo, gaskiya ya na rage wa tafiyar da zaben tafiya yadda ...
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) za ta gudanar da zaben a Kananan Hukumomi 18, Mazabu 192 da Rumfunan Zabe 2,672.
Zan yi ragaraga da Oshiomhole a mazabar sa
Suna nan tare tamau gam-gam, kuma suna tuntubar juna akai-akai. Aminantakar da ke tsakanin su sai su, babu wanda zai ...
An dora wa Buni ci gaba da rikon ragamar APC duk da nauyin rikon jihar Yobe da ke hannun sa.
Sai dai Bagudu ya ce su gwamnoni babu ruwan su day wani shiri ko kulli ko tuggun makomar 2023.