Kotu ta ba Gwamnatin Tarayya iznin haramta Kungiyar ‘Yan Biafra
Babban Alkalin Najeriya mai rikon kwarya, Abdul Kafarati ne ya bayar da iznin a ranar Laraba.
Babban Alkalin Najeriya mai rikon kwarya, Abdul Kafarati ne ya bayar da iznin a ranar Laraba.
Turkiyya ta amince cewa Najeriya kasa daya ce dunkulalliya, sannan ba ta goyon bayan a raba kasar ko kokarin wani ...
Saboda tilas mu tashi mu kare rayukan 'yan Arewa mazauna Kudu-maso -Gabas.
Obasanjo ya fadi haka ne da ya ke hira da mujallar Newsweek.
Nnamdi Kanu dan tayar da zaune tsaye ne, irin wanda tun farko bai ma kamata a ce an bar su ...
Rundunar Sojin ta fadi haka ne yau a wata sanarwa da ta fitar yau.
Gwamnatin jihar tace tayi haka ne ganin yadda aka fara zaman dar-dar a garin na Jos.
An barbaza jami'an tsaro a ko ina a cikin garin.
Rikicin dai tsakanin yan kabilar Igbo ne da Hausawan jihar.
Babu fita ko zirga zirga a garin Aba daga Karfe 6 yamman Talata.