2023: Sakin Nnamdi Kanu shi ne zaman lafiyar Kudu maso Gabas, a ba ni belin sa, ba zai gudu ba – Gwamna Soludo ga Gwamnatin Tarayya
Ya yi wannan kira ga gwamnatin tarayya a ranar Asabar, lokacin da ake ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen jam'iyyar APGA ...