Nnamdi Kanu: Dalilan da ya sa muka yi harbi sama a garin Umuahia – Rundunar Sojin Najeriya
" Babu wani rai da aka rasa a wannan yamutsi."
" Babu wani rai da aka rasa a wannan yamutsi."
" Ku manta wadannan maganganun banzan da suke fadi akan mu.
Nnamdi Kanu tare da wasu da aka kama su tare, su na fuskantar tuhumar cin amanar kasa ne.
Kungiyar ta jaddada wa gwamnatin tarayya kan matsalolin da ka iya faruwa idan hakan bai yiwu ba.
Kuma mu har yanzu muna kan bakar mu sannan babu abinda zai sa a zubar da jinin wani akan haka.
Nwazurike ya yi alkawarin za su kare mutuncin duk wani dan Arewa da yake yankin Kudu Maso Gabas.
Nnamdi Kanu shine jagorar masu fafutukar neman kafa jamhuriyar Biafara
Mai karbar belin na biyu ya kasance Bayahude ne, tunda Nnamdi Kanu adddinin Yahudawa ya ke bi.