An Kafa dokar hana walwala a gari Jos

1

Gwamnan jihar Filato Simon Lalong ya sanar da kafa dokar hana walwala daga karfe 6 na yamma zuwa 6 na safe da ga yammacin Alhamis.

Gwamnatin jihar tace tayi haka ne ganin yadda aka fara zaman dar-dar a garin na Jos.

Ya yi kira ga mutanen jihar da su zauna lafiya da juna sannan kowa ya ya bi doka domin an baza jami’an tsaro a ko ina a fadin jihar.

Share.

game da Author