Jos-plateau-state
Rikici ya barke a garin Jos jihar Filato tsakanin yan kabilar Igbo da Hausawa.
Rikicin ya barke ne a titin Rwang Pam in da yan kabilar Igbo suka fi zama. Rahoton da ya iske mu zuwa yanzu ya nuna cewa mutane da yawa sun sami raunuka.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.
Discussion about this post