Kotu ta soke belin Nnamdi Kanu, ta ce a gaggauta kamo shi
Kanu ya gudu ne bayan da sojoji suka yi wa gidan sa kawanya, inda ya sulale.
Kanu ya gudu ne bayan da sojoji suka yi wa gidan sa kawanya, inda ya sulale.
Ganye a wancan lokacin nan ne hedikwatar Kamaru ta Birtaniya, wadda aka hade da Najeriya.
Yadda na tsere daga Najeriya.
An tsare matan ne ranar 18 ga watan Agusta a daidai suna yin zanga-zangar.
Nyako ta ce ta bayar da su beli ne bisa ga yin nazarin da ta yi ciki har da yin ...
Ta ce ta buga zunzurutun katin jefa kuri’a har guda miliyan 40.
Sannan kuma ni bai taba tuntuba ba kafin ya dauki ko ma wane irin mataki ya dauka.”
Sojoji sun musanta zargin da wasu ke yi cewa Kanu ya na hannun su a tsare.
Gwamna El-Rufai ya fadi haka ne a wata takarda da kakain fadar gwamnatin Samuel Aruwan ya saka wa hannu a ...
An iza keyar su kurku sai ranar 25 Ga Oktoba za a zauna kotu.