WHO za ta bada gudunmawar maganin rigakafin zazzabin shawara a Najeriya
Charity ta ce suna kokarin ganin an kau da wannan zazzabi zuwa 2026.
Charity ta ce suna kokarin ganin an kau da wannan zazzabi zuwa 2026.
A yanzu dai mutane 14 din da suka sami rauni an kwantar da su a babbar asibitin Sabon Wuse.
Ina nan daram a Jam'iyyar APC.
Iliyasu ya sanar da haka ne ranar Laraba da yake tattaunawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Minna.
Cikin jihohin da za su amfana da wannan shiri sun hada da Zamfara, Neja, Bauchi,Sokoto da Katsina.
A wannan zabe daurin tsintsiya fa ya kwance .
Gwamnan jihar Neja Abubakar Bello ya bayyana cewa gwamnatin sa ta samar da taraktoci wa noma 130
Mahmood Adamu da ake zargin ya sace wayar kanin Nura Adamu ne da Hussaini Adamu kamar yadda 'yan sandan suka ...
A daidai lokacin da ake rubuta wannan labari, Amarya Fiddausi ta ki tarewa, ta na gidan iyayen ta.
Shiri zai taimaka wajen kawar da talauci tsakanin mutane.