Sama da matasa 294 suka nemi aikin dan sanda 10,000
Gaba daya inji shi, an samu maza 255,189 sai kuma mata 39,662 a fadin kasar nan.
Gaba daya inji shi, an samu maza 255,189 sai kuma mata 39,662 a fadin kasar nan.
Bayan haka zaka ga ana dan binsu da wasu dan ganyayyaki, hayaki ne da shayin sha duk don a gyara ...
Masu dauke da cutar sun haifi 'ya'ya 72 da basu kamu ba a jihar Bauchi
Sai bayan an kai su can su ke gane cewa ashe dai kuikuyo da barewa ba jinsi da yaba ne.
Saboda gaban mata a bude yake cutar na saurin kama su.
Maza ba su son zuwa asibiti a duba su.
Duk da haka gwamnati ta kara musu makonni hudu domin samin hutun da ya kamata bayan sun haihu.
Amina ta fadi haka ne a taron hada kawance domin samun madafa kan matsalolin da ya shafi muzgunawa mata.
Wasu mazajen suna da barnata kudi.
koke-koken da aka samu na aikata fyade a shekaran 2017 ta fi na shekaran 2016.