Wanda ta shigar da kara ta ce aikata irin hakan ya saba wa doka ta 230 na kundin tsarin mulkin ...
Gwamnatin ta ce wadannan matasa na jihar, romon-kunne aka yi musu aka rude su suka shiga kungiyar Biafra.
Mohammed Fall ya ce watanni ukun da mata ke samu duk lokacin da suka haihu a Najeriya ba ya isa ...
“ Mafi yawancin maza suna sheke ayarsu a waje da wadansu matan bayan sun bar nasu a gida.” Aisha Tace.