Majalisa bata isa ta canza yadda za ayi zabe ba – Kotu
Alkalin kotun , mai shari'a Mohammed Ahmed ne ya yanke wannan hukunci a zaman kotun yau a Abuja.
Alkalin kotun , mai shari'a Mohammed Ahmed ne ya yanke wannan hukunci a zaman kotun yau a Abuja.
Daga baya-bayan nan, ana bai wa ‘yan majalisar naira biliyan 100 a kowace shekara domin su je gida su yi ...
Ya jinjina wa Sandra kan kokarin da tayi na kokuwa da masu sace sandar inda har ta ji rauni.
Ministan Kudi, Kemi Adeosun ce ta amince kuma ta bada izinin ba su kudaden, kamar yadda ta umarci Akanta Janar ...
An sace sandar ikon Majalisa da rana tsaka.
Sun dauke sandar babu jami'in da ya tsaida su.
Idan babu sandar majalisa bau zama kenan.
Sam Anyawu ya kawo kudirin neman a gayyace su din, kuma zauren majalisar ya amince da haka.
kowane sanata na karbar naira dubu 20 na sayen jarida a kowace rana.
Hon. Ali Isa, ya gayyaci Shugaban Riko na EFCC, Ibrahim Magu da wasu jami’ai daga SSS