‘Yan Majalisar Tarayya sun kware wajen karbar cin hanci – Attahiru Jega
Mambobin Majalisar Tarayya rikakkun kwararru ne wajen neman a ba su cin hanci da rashawa
Mambobin Majalisar Tarayya rikakkun kwararru ne wajen neman a ba su cin hanci da rashawa
Shugaban Kwamitin Bincike, Sanata Bala Ibn Na’Allah ne ya bayyana sanarwar gayyatar sanatocin biyu a yau Talata, a Abuja.
Sau uku suna gayyatar sa amma bai samu daman zuwa zauren majalisar ba har yanzu.
Sanata Sabi Abdullahi, wanda ya gabatar da kudirin neman hukuncin kisa kan masu yada kalaman kiyayya, ya bayyana dalilan san ...
Wannan Abu da Sufeto janar yayi ba zai haifar da da mai ido ba ga mulkin demkradiyya da akeyi a ...
Majalisa ta ki amincewa da wannan kudirin na aba maza hutu Idan mata sun haihu.
Kamata ya yi yadda ake ware wa fannin tsaro makudan kudade a yi wa fannin kiwon lafiya haka.
Kakakin majalisar Oyo Ya rasu ya na da shekaru 47.
Alkhali ta fadi haka ne ranar Laraba a taron yaye matasan da suka kammala horon a Kaduna.
Alkalin kotun , mai shari'a Mohammed Ahmed ne ya yanke wannan hukunci a zaman kotun yau a Abuja.