SARƘA UWAR RIKICI: ‘Yan Majalisar Tarayya 60 sun yi barazanar ficewa daga PDP, sun nemi a tsige Damagum, Shugaban Riƙon PDP
Sun kuma nemi a cire Shugaban Riƙo na Jam'iyyar PDP, Umar Damagum, kafin taron Majalisar Zartaswar PDP mai zuwa.
Sun kuma nemi a cire Shugaban Riƙo na Jam'iyyar PDP, Umar Damagum, kafin taron Majalisar Zartaswar PDP mai zuwa.
Abbas ya bayyana cewa dukkan su a majalisr tarayya na daraja shugaban Tinubu kuma suna ganinsa da kima matuka.
Majalisa na neman Dala miliyan 300 a hannun masu lafiyar Ma'aikatar Kula da Lafiya ta Ƙasa:
Kai ko da sun fito da ƙudirin da suka aika wa Shugaban Ƙasa, amma ya ƙi sa masa hannu domin ...
Ningi ya ce majalisar dokokin kasa ta amince da kasafin naira Tiriliyan 25 ne ba Naira Tiriliyan 28 wadda shugaban ...
Daga nan Majalisar Dattawa ta kafa kwamitin da zai binciki yadda aka raba kuɗaɗen da kuma ayyukan da aka yi ...
An tsige su ne a kan batu na cikin jam'iyya, rashin bin umarnin kotu da kuma rashin tsari a jam'iyya.
Saboda zuciyoyin mutane sun ƙeƙashe, kwata-kwata ba su yi wa harƙalar satar kuɗaɗe kallon wani abin kunya.
"Shin gwamnati na so ta shaida mana cewa an rushe waɗannan hukumomin kenan, yadda har za su iya aiki ko ...
Ta ƙara da cewa su kan su masu sauran rai ɗin, "ƙafar su ɗaya na duniya, ɗaya kuma na lahira. ...