#Dapchi: Ana ci gaba da tattauna sako Leah Sheribu kwanan nan – Sanata Bukar
Sharibu dai na cikin daliban Dapchi 110,sai dai kuma duk an saki sauran, sai ita kadai ta rage.
Sharibu dai na cikin daliban Dapchi 110,sai dai kuma duk an saki sauran, sai ita kadai ta rage.
Kada kuma a manta su na tafiya hutun shekara-shekara na wata daya.
Babu kudin da za a iya kashe wa don wannan hukuma.
Bayan haka kuma ya ce kowani Sanata na da naira miliyan 200 a ajiye domin yi wa mazabar sa ayyuka.
Cikin sanatocin da suka raka shi kotu, har da Sanata Ben- Murray Bruce daga jihar Bayelsa.
Majalisa za ta zauna ta duba dalilan da shugaban kasa ya bayar ko abin dogara ne ko kuma a’a.
An nemi a kai ruwa rana tun a ranar Laraba da ta gabata.
Duk wannan kashe kashen da ake yi a jihar Kaduna gwamnati bata ce komai ba sannan gidajen jaridu basa dauka ...
Wannan ya zame wa Shugaban Majalisar Dattawa gaba damisa baya siyaki kenan.