Kashi 86 bisa 100 na ‘yan gudun hijira na fargaban komawa garuruwan su
"Kamata a yi a yi hakuri a ci gaba da kula da su har sai sun gamsu su koma garuruwan ...
"Kamata a yi a yi hakuri a ci gaba da kula da su har sai sun gamsu su koma garuruwan ...
Wasu sun yi irin haka makonni biyu da suka gabata.
Ya kara da cewa mata kimanin 54,911 Boko Haram su ka kashe wa mazaje. Inda ya kara da cewa akasarin ...
An zartas da hukunci akan wasu 'yan Boko Haram su 9.
“Yayin da sojoji su ka nemi kutsawa a cikin gidan, sai masu gadi su ka yi wuf, su ka garkame ...
Kungiyar ta ce a cikin watani biyar yara sama da 240 sun rasa rayukansu a dalilin cutar musamman yaran mazauna ...
gwamnatin tarayya ba za ta rufe jami’ar ba, amma za ta taimaka da dukkan irin goyon bayan da ake bukata.
A lokutta da dama saurin fadin hakan yakan tunzura kungiyar su fara kai farmaki ga mutane da sojoji babu kakkautawa.
Shugaban hukumar na jihar Barno Abdulhamid Buba ya ce hakan ya zama abin damuwa a gare su.
Sanata Ali Ndume, wanda kotu ta wanke daga zargin Boko Haram, ya bayyana cewa ya na tunanin kai karar gwamnatin ...