CORONAVIRUS: Gwamnati na farautar mutane 4,372 a Najeriya
A karshe Lai Mohammed yayi Kira ga wadanda suka San ya kamata ayi musu gwaji si garzayo ayi musu gwajin ...
A karshe Lai Mohammed yayi Kira ga wadanda suka San ya kamata ayi musu gwaji si garzayo ayi musu gwajin ...
Baya ga wadannan, Lai ya kara bada umarnin fito da watsu tsarbace-tsarbace na sa-ido, kwaskwarima da sauran su.
Lai ya ce hakan ya kamata Atiku ya yi, maimakon sake bata lokacin sa sake garzayawa Kotun Koli.
Hukumar ICPC ce da kan ta ta bayar da sanarwar cewa za ta gayyaci Lai gurfana a kotu domin bayar ...
Su kan su bangarorin jami’an tsaro da ofisoshin diflomasiyya sunnkasa tabbatar da wannan zargi da Lai ya yi.
Najeriya ta rika hutun ranar dimokradiyya a ranar 29 Ga Mayu, tun bayan komawar kasar a kan mulkin dimokradiyya cikin ...
Gwamnati na da kwararan hujjoji cewa PDP da 'ya'yanta na yi wa gwamnatin Buhari zagon kasa
Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo ne ya shugabanci taron Majalisar Ministoci da aka gudanar yau Alhamis a Fadar Shugaban Kasa.
“Mun samu labarin cewa za su dauko sojojin hayar ‘yan daba da wasu jihohi su shigo jihar Kwara domin su ...
Ministan Yada Lanarai, Lai Mohammed, ya kara yin ikirarin cewa tuni an kakkabe Boko Haram a Arewa maso Gabas.