Hukumar kwastam ta kama mota dankare da katan 498 na maganin Kodin
Uba ya ce sun kama mutane biyu dake hannu wajen shigo da wannan magani
Uba ya ce sun kama mutane biyu dake hannu wajen shigo da wannan magani
Ya fadi haka ne wa manema labarai ranar Laraba a jihar Legas.
An kama motocin ne a iyakar Najeriya da Kamaru.
Wasu hasalallun matasa sun banka wa motar jami’an kwastam wuta bayan ta haddasa hadarin mota.
Hukumar kwastam ta kasa (NCS) ta sanar cewa za ta raba wa sansanonin ‘yan gudun hijira
" A lissafe buhunan shinkafar da muka tsamo daga tankin man zai kai ta Naira miliyan 11.1."
Shinkafar ta tsome a cikin bakin mai.
Kakakin ya kuma nuna matukar damuwar sa kan yadda jama’a ke ta kokarin shigo da mugayen kwayoyi su na lalata ...
AbdulAziz ya bar mata daya da ciki da 'ya'ya biyu.
An gabatar da wannan murya tasa a gaban alkali Adetunde Faji, da ke Babbar Kotun Tarayya ta Lagos a jiya ...