Sanatoci da Shugaban Kwastan sun sake rukumewa
Hukumar Kwastan ta Kasa, dukkan mu jama’a mu ke wa aiki.
Hukumar Kwastan ta Kasa, dukkan mu jama’a mu ke wa aiki.
Shugaban hukumar dake kula da wannan shiya Nasir Ahmed ya sanar da haka
Ya ce wannan itace karo na biyar da hukumar ke wadata wadannan sansanoni da urin wadannan agaji.
Ahmad ya ce a watan Oktoba sun yi kame sau 23.
Ya ce duk wadanda suka sadaukar da komai nasu don ganin an sami nasara ba su ko kusa da wannan ...
motar na dauke da katan din kaji 3000 wanda ya kai Naira miliyan 47.
A 2016 kuma an tara naira bilyan 898.67 akasin naira bilyan 973.3 da aka yi kiyasin tarawa a shekarar wacce ...
n shede shi da gaskiya da guje wa abun duniya.
Ba mu gamsu da damar da Hameed Ali ya nema ba.
“ Abin da ya kamata su sa ido akai shine, shin ina yin aikin ko A’a.”