Gwamnatin Tarayya ta aika wa Kano da tirelolin abinci 139
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta aika wa gwamnatin jihar Kano da tirelolin abince 139 domin rawa talakawan jihar.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta aika wa gwamnatin jihar Kano da tirelolin abince 139 domin rawa talakawan jihar.
A kan haka ya ce yadda suka yi rabon kayan agajin ya nuna cewa bai kamata a damka wa kwamitin ...
Na'uran ba da iska na'ura ce dake taimaka wa wanda ya kamu da coronavirus iya yin mumfashi yadda ya kamata.
Wannan shine mutum na biyu da ya rasu a dalilin kamuwa da wannan cuta ta coronavirus.
Abaribe da wasu sanatoci sun soki salon mulkin gwamnatin Buhari musamman a wajen harkar samar da tsaro a kasa Najeriya.
Agboke ya gode wa irin kokarin da masu bautar kasa suke aiwatarwa wajen ganin an yi sahihin zabe a kasar ...
Yadda na ciwo wa Jihar Kaduna bashin dala Miliyan 350 daga Bankin Duniya
Kotun ta cika makil da dimbin masu mulki, wadanda suka ci zabe a karkashin APC.
Sannan kuma da biyan haraji da kuma maido kudaden da duk ya kamata a aika su asusun gwamnati.
Shi ma daya daga cikin shugabannin gangamin kungiyoyin, mai suna Jaye Gaskia haka ya bayyana.