• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

ATIKU KO BUHARI: Gwagwagwar bugun hisabi a kotu

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
September 11, 2019
in Babban Labari
0
Atiku and Buhari

Atiku and Buhari

Yanzu haka ana can a Kotun Daukaka Karar Zaben Shugaban Kasa, inda Shugaban Kotu, Mohammed Garba ke karanta hukuncin sakamakon da kotu za ta zartar, dangane da karar da PDP da Atiku Abubakar suka shigar, inda suka ki amincewa da sakamakon zaben 2019.

Kotun ta cika makil da dimbin masu mulki, wadanda suka ci zabe a karkashin APC.

Daga cikin su akwai Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Kasa, Abba Kyari, Ministan Shari’a, Abubakar Malami, Ministan Ayyuka, Raji Fashola, Ministan Kwadogo Chris Ngige, Karamin Ministan Yankin Neja Delta, Festus Keyamo da sauran su.

Adams Oshimhole ne ya wakilci APC, yayin da Lauya Waleed Ahmed Sarki ya wakilci Shugaba Muhammadu Buhari.

Agbamuchi Mba ke wakiltar INEC, tare da lauya Yusuf Usman. Shi kuma Levi Uzuegwu, babban lauyan da ke wakiltar PDP. A cikin kotun har da Nuhu Ribadu, tsohon dan takarar gwamna da na shugaban kasa, kuma tsohon shugaban hukumar EFCC.

Shi ma shugaban jam’iyyar PDP, Uche Secondus da shugaban AIT, Remomd Dokpesi duk su na cikin kotun.

Lauya Yusuf Abubakar ke wakiltar Atiku Abukar, yayin da Buhari da Atiku duk ba su cikin kotun. A yayin da ake yanke wannan hukunci dai Atiku ya na Dubai.

Baya ga daruruwan gungun lauyoyin bangarorin biyu na kuma wadanda suka je saurare don kashin kan su. Akwai gwamnoni da dama da suka cika kotun, ciki har da Atiku Baguru na Jihar Kebbi da Simon Lalong na Jihar Filato.

Shugaban kotu, Mohammed Garba na nan na ci gaba da karanta hukunci, tare da karanto surori, ayoyi da sauran makalun hukunce-hukuncen kotu.

Ba a ganin komai a cikin kotun sai yawan lauyoyi sanye da babaken alkyabba da hular lauya, mai kama da kunkuru. Ba a san maci tuwo ba. Amma duk wanda aka kayar a yau, zai iya daukaka kara zuwa Kotun Koli.

Atiku da PDP sun shigar da kara kwanaki 177 da suka gabata, a ranar 18 Ga Maris.

Dama kuma doka ta ce a tabbatar an yanke hukunci cikin kwanaki 180 bayan shigar da kara.

Tags: Abba KyariAbubakar MalamiAbujaAgbamuchi MbaAITAtikuBuhariHausajihar FilatoKasaLabaraiMinistan AyyukaMinistan Shari’aNewsPREMIUM TIMESRaji FasholaRemomd Dokpesi
Previous Post

Yawan aske gashin gaba baya sa a kamu da cutar sanyi – Bincike

Next Post

An rika kira na ‘Inyamirin Hausawa’ a kasar Igbo saboda APC amma yanzu nine abokin gaban Jam’iyyar – Okorocha

Next Post
Okorocha Aso Rock

An rika kira na 'Inyamirin Hausawa' a kasar Igbo saboda APC amma yanzu nine abokin gaban Jam'iyyar - Okorocha

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda ‘Ƴan bindiga suka sace fastocin cocin katolika biyu a Katsina
  • Dandazon Ƙudan zuma sun kashe wani ɗalibin makarantar Firamare a Kano
  • KOTUN KOLI TA KIRA WA AMAECHI RUWA: Dole ya bayyana gaban kwamitin Wike don amsa zargin handame naira Biliyan 98
  • HIMMA DAI MATA MANOMA: Rashin samun tallafi da lamuni daga bankuna bai hana mata hoɓɓasa wajen shiga harkokin noma ba
  • RAHOTO: Sama da mutum 3036 ke jiran a zartas masu da hukuncin kisa a Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.