Bayan shafe watanni shida a kurkuku, Uzor Kalu ya koma Majalisar Dattawa
Udeogu shi ne Daraktan Harkokin Kudade na Gidan Gwamnatin Abia, a lokacin da Kalu ke gwamna a jihar Abia.
Udeogu shi ne Daraktan Harkokin Kudade na Gidan Gwamnatin Abia, a lokacin da Kalu ke gwamna a jihar Abia.
An daure Kalu shekaru 12, bayan samun sa da kotu ta yi da laifin harkallar naira bilyan 7.56.
An samu Kalu da laifin karkatar da naira bilyan 7.65 zuwa aljihun sa.
Da ya ke yanke hukunci, Mai Shari’a Mohammed Idris ya kama Kalu da laifin zambar kudade naira bilyan 7.65
A nan Najeriya dai ana ci gaba da shar’ar zargin wawurar naira bilyan 7.2. Sai dai kuma cikin watan jiya ...
Tsohon gwamnan ya taba yin jam’iyyar PDP, amma a yanzu ya ci zabe ne a karkashin APC.
Ba a taba yin shugaban majalisar dattawa wanda ya shafe wa’adin sa cikin kandamin ruwan rikici kuma ya kammala zangon ...
Kalu ya ce a duk lokacin da ya shigo jihar yakan leka gwamna Ifeanyi na Enugu.
Kalu ya jawo wa Mai Shari'a wata aya mai lamba 126 da ke cikin Dokar Gabatar da Shaidu