‘Emi l’okan’: Uzor Kalu ya ce lokacin zaman sa Shugaban Majalisar Dattawa ya yi
Saboda haka ba ma zai yiwu ba a miƙa muƙamin Shugaban Majalisar Dattawa ga sabon-shigar majalisa.
Saboda haka ba ma zai yiwu ba a miƙa muƙamin Shugaban Majalisar Dattawa ga sabon-shigar majalisa.
Ya ce a ranar Lahadi INEC ta shirya za ta sake zaɓen rumfunan zaɓe wajen 100 a ƙaramar hukumar Arochukwu, ...
Bulalar Majalisar Dattawa, Orji Kalu ya bayyana cewa ƙabilar Igbo na su da wata damar yin shugabancin Najeriya a zaɓen ...
Kalu ya yi wannan kalami a Ƙaramar Hukumar Umunneochi, inda ya ce za a kakkaɓe duk wani mai kawo wa ...
Idan ba a manta ba tsohon mataimakin shugban kasa Atiku Abubakar ne yayi nasara a zaɓen fidda gwani na jam'iyyar ...
Idan gwamnoni za su mike tsaye su yaki matsalar tsaro johohin su su mike, domin shugaba Muhammadu Buhari ya yi ...
Tsohon Gwamnan Jihar Abia, Sanata Uzor Kalu, ya bayyana yadda ya fara sana'a da yadda ya zama biloniya tun ma ...
Masu gaba da ni sun dauka zan zama shugaban kasa cikin 2023, shi ya sa su ka yi tunanin datse ...
Babu wani tsari na karba-karba a jam'iyyar APC, kowa zai iya fitowa takara ya nemi duk wata kujera daga ko ...
Udeogu shi ne Daraktan Harkokin Kudade na Gidan Gwamnatin Abia, a lokacin da Kalu ke gwamna a jihar Abia.