APCn Bauchi sun gwasale gwamna Bala, sun maida masa tallafin Azumi da ya aiko wa jam’iyyar
Aliyu-Jallah, ya ce jam'iyyar APC ba ta karbar sidin PDP, saboda haka, su tattara can su kara gaba da tarkacen ...
Aliyu-Jallah, ya ce jam'iyyar APC ba ta karbar sidin PDP, saboda haka, su tattara can su kara gaba da tarkacen ...
Ta bayar da misalin abubuwan da suka faru a Kananan Hukumomin Lokoja, Kabba-Bunu, Ijumu, Okene, Ajaokuta, Dekina da kuma Olamaboro.
Abbo shi ne Sanata mafi kankantar shekaru. Shekarun sa 41 da haihuwa.
Garba ya ce an yi ta watsa labarai marasa tushe da makama, kuma marasa sahihiyar hujja.
Hukumar zabe ta bayyana ranar da za a kammala zabuka a jihohi shida
Zan dawo da martabar Kaduna a idanun mutanen jihar da kasa bakio daya
Obasanjo ya ce Buhari ya na jan akalar kasar nan zuwa wani kwazazzabo mai hatsari.
Najeriya na bukatar shugaba wanda ke da kuzari da saurin daukar matakin da zai sake maida kasar nan a kan ...
Ba kamar Buhari, Ni dan kasuwa ne mai daukar muta ne aiki
Kokawar darewa kujerar gwamnan Jihar Osun kai tsaye daga wakilan mu