Bunkasar noman masara a Najeriya daga 1960 zuwa yau
A Najeriya dai kasar da ta kowace kasa yawan al’umma a Afrika, cikin 1960 an noma masara tan 914,000. Amma ...
A Najeriya dai kasar da ta kowace kasa yawan al’umma a Afrika, cikin 1960 an noma masara tan 914,000. Amma ...
Shi kuwa tumatir, NBS cewa ta yi a cikin shekara daya daga Nuwamba 2019 zuwa Nuwamba 2020, farashin kilo 1 ...
Cikin wadanda aka fi zabga wa kudade akwai wata mata mai suna Zainab Bala, wadda aka kamfato naira milyan 255.35
Hukumar Kididdigar Alkaluman Bayanai ta Kasa ce ta bayyana haka s cikin rahoton da ta fitar a ranar Litinin.
A Kano Bala ke da gona mai fadin hekta daya, amma da kyar ya ke iya noma buhun shinkafa 20 ...
Ministan Harkokin Noma Sabo Nanono ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar.
Da yawa daga cikin wadanda suka karbi bashin kudin basu iya biyan wannan basussuka da suka karba ba da hakan ...
Lissafi tiryan-tiryan ya nuna cewa an yi hada-hadar tattalin arzikin cikin gida har ta naira tiriliyan 16.7 tsakanin Janairu zuwa ...
Sun ce ya zuwa cikin 2020, sun cimma kashi 17% bisa 100% na muradin su.
Nanono ya bayyana cewa kananan hukumomi 632 ne za su ci moriyar bashin.