Majalisar Zartaswa ta amince wa Ministan Gona ciwo bashin kayan noma na dala bilyan 1.2
Nanono ya bayyana cewa kananan hukumomi 632 ne za su ci moriyar bashin.
Nanono ya bayyana cewa kananan hukumomi 632 ne za su ci moriyar bashin.
Maganar gaskiya babu wani katabus wajen bunkasa harkokin noma da kuma kirkiro hanyoyin bunkasa kayan noman.
Manoma a jihar Kano sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta kara ware kudade domin inganta fannin aiyukan noma ...
Nanono yayi kira ga kungiyar da ta mara wa gwamnati baya domin ganin hakan ya tabbata.
Sai kuma ya kara cewa MAN ta kulla yarjejeniyar wannan tsarin cinikayya ne da abokan hulda na kasashen waje, domin ...
Yadda manoman Afrika za su ci moriyar bilyoyin daloli a tsarin noman zamani
Rufe kan iyakokin dai ya hana shigo da shinkafa daga kasashen ketare ta kan iyakokin kasar nan, musamman ta Kwatano ...
Duk sun sace kudin. Dubi yadda aka fara gini amma aka yi watsi da shi tun shekara biyar da ta ...
Shugaba Buhari ya ce ko kasashen waje kada Ministoci su kara tafiya ba tare da sanin Fadar Shugaban Kasa ba.
Cikin kayan gonar da za a karfafa sun hada masara da waken soya da sauran su.