KASAFIN 2018: Borin-kunya Buhari ke yi don ya goga wa Majalisar Tarayya bakin jini-Dino Melaye
Ya ce ikon da Majalisa ke da shi, babu wani shugaba da ya isa ya kankare musu shi.
Ya ce ikon da Majalisa ke da shi, babu wani shugaba da ya isa ya kankare musu shi.
Dino ya ce ba a fahimce sa bane kwataKwata.
Har yanzu dai sanata Dino na asibiti kwance bayan dirowa da yayi daga motar 'yan sandan a Abuja.
Magana ta gaskiya ba zan iya cewa Dino Melaye na murmurewa ba.
Tun kafin a yi nisa, ba a kai ga fita cikin Abuja ba, Dino ya diro daga cikin motar ‘yan ...
Da misalin karfe 1:40 kuma sai jami’an ‘yan sanda suka mamaye gidan Dino, suka yi wa gidan kawanya.
majalisa ta mika rikicin a hannun kwamitin kula da harkokin danyen man fetur.
Ya na so Kotun Koli ta hana INEC ci gaba da yi wa Dino Melaye shirin kiranye.
Wannan ya kai ga an dakatar da Ndume daga majalisa, kuma tilas ya hada kayan sa ya fice.
Ya dauki kudi naira N430,000 ya hada musu da bindigogi uku ya ba su.