APC ta faɗa tarkon mu, dama Tinubu muke so ya yi nasara, zai fi mana saukin suntumawa da kasa – Dino
Sanata Dino Melaye na jam'iyyar PDP ya bayyana cewa zaɓen fidda gwani na APC ya kawo wa jam'iyyar PDP komai ...
Sanata Dino Melaye na jam'iyyar PDP ya bayyana cewa zaɓen fidda gwani na APC ya kawo wa jam'iyyar PDP komai ...
Ban taɓa ganin taron dangi irin wanda aka yi mini ba kawai don a kada ni. Ina taya Yusuf murnar ...
Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa daga yanzu Atiku Abubakar yake yi ba 'Bukola saraki' da kowa ya sanshi da ...
Waɗannan sune irin kalaman da Dino ya yi a lokacin da yake hira da talbijin din Channels ranar Juma'a.
Jami'an tsaro sun damke Hushpuppi da aka sani da Raymond Abbas a Dubai, daga nan aka aika shi Amurka, a ...
Hukumar zabe ta bayyana cewa zaben kujerar sanata ta Kogi ta Yamma bai kammalu ba.
A sakamakon da aka bayyana zuwa yanzu Adeyemi ya samu kuri’u 52,389 shi kuma Dino ya na da kuri’u 37,856.
Haka kuma APC ce ta lashe kananan hukumomin Kabba Bunu, inda ta doke PDP da kuri'u sama da 6000.
Yayin da Adeyemi ke garin Iyara, shi kuma Melaye haifaffen Aiyetoro ne.
Yanzu da shawara ya rage wa mai shiga rijiya. Ko ya shiga ta kai ko a tsaye sambal, ranar wanka ...