Shan miyagun kwayoyi da ababen da ke sa maye ya zama ruwan dare ga matan Aure a Jihar Barno
Abin yanzu ya zama ruwan dare ga ‘yan mata da matan Aure.
Abin yanzu ya zama ruwan dare ga ‘yan mata da matan Aure.
Tukur Buratai ya sanar da hakan ne ranar Litini a taron baje kolin hotunan da aka yi na tunawa da ...
"Idan na ga dan Boko Haram yanzu, zan iya sa bindiga na bindige shi kawai.
A cikin daren jiya yan kunar Bakin wake suka tada Bama-Bamai a jami’ar Maiduguri.
Al'ummar garin sun sha korafi amma sakamakon rashin layin sadarwa a yankin ba a jin muryarsu. Haka zalika ba a ...
An dai samu Aliko da zungureriyar bindiga guda daya, da kuma wata bindigar samfurin harba-ruga ita ma guda daya.
Magani da abinci ne ya sa suka shigo kauyen.
Wannan artabu dai sojojin Bataliya ta 22 ce da ke karkashin shirin Operation Lafiya Dole
Sama da mutane 10 ne suka rasa rayukansu a hare-haren da Boko Haram suka kai Maiduguri
Masallacin da aka kai wa wannan hari dai ya na tsallaken hedikwatar Hukumar Raya Tabkin Chadi.