NDLEA ta kama basarake da tubabben ɗan Boko Haram da tulin haramtattun muggan kwayoyi
Alayi ya ce ya siyo ganyen Skunk a Ibadan jihar Oyo a inda aka kama shi a hanyar zuwa kai ...
Alayi ya ce ya siyo ganyen Skunk a Ibadan jihar Oyo a inda aka kama shi a hanyar zuwa kai ...
Babban abin damuwa kuma shi ne irin ta'addancin ƙungiyar ISWAP, wadda aka ƙirƙira watanni uku kafin Buhari ya hau mulki ...
Waɗanda aka yi wa mummunan kisan akwai masu gudun hijira da kuma al'ummar cikin Ƙaramar Hukumar Dikwa
Ya ce ya rasa yadda aka yi har yanzu su ke kai hare-hare duk kuwa da yadda sojoji ke ta ...
Danmadami ya ce dakarun sun samu nasarar kashe wani dan ta'adda Dogo Rabe da mabiyansa bakwai a wannan harin.
Cutar kwalara ta ɓarke a sansanin 'tubabbun 'yan Boko Haram', har ta kashe biyu, wasu na kwance asibiti.
Sojoji sun kama harsasai 128 Kiran 7.62mm, kekuna biyar, bindiga kirar AK-47 guda 12, babura 4 da wayoyin hannu 5.
DHQ ta ce 'yan Boko Haram 3,858 ne suka mika wuya ga rundunar 'Operation Hadin Kai' inda a cikinsu akwai ...
Kafin nan kuma cikin Oktoba ne mutum 837 masu jiran a yanke masu hukunci su ka tsere daga Kurkukun yarin ...
An tafi da shi wajen masu bincike, inda bayan an sheƙa masa ruwan tambayoyi, sai ya faɗa masu cewa a ...