Najeriya za ta ciyo bashin dala miliyan 890 don yaki da Zazzabin Cizon Sauro
Gwamnatin tarayya za ta ciwo bashin dala miliyan 890 daga asusun duniya domin dakile yaduwar cututtuka a kasar nan.
Gwamnatin tarayya za ta ciwo bashin dala miliyan 890 daga asusun duniya domin dakile yaduwar cututtuka a kasar nan.
Shugaban hukumar Chikwe Ihekweazu ya sanar da haka a Abuja.
Ya kara da cewa ba za su zuba ido ba a rika ci wa ma'aikatan su mutunci haka kawai daga ...
Ya kara da cewa bincike ya nuna akwai wasu da dama dake fama da lalurar tabuwar hankali da zasu iya ...
Arome ya ce likitoci za su komo aiki ne da idan asibitin ta biya wadannan kudade.
Sai dai kuma har yanzu kashi 59 bisa 100 na mata masu ciki na haihuwa a gida ne.
Magashi yace samar da wadannan motoci zai taimaka matuka wajen ceto rayukan mutane da dama da ake rasawa a dalilin ...
Da Lilly-Tariah ya bayyana cewa hukumar na fama da matsalar rashin isassun wuraren horas da sabbin likitoci
Kwaya-Bura yace gwamnati za ta gina makarantar koyon aikin likita domin samar da isassun ma’aikata a asibitocin dake jihar.
Za a fara koyar da darussan sarrafa magungunan gargajiyya a jami’o’in kasar nan