‘Yan bindiga sun kashe ‘yan sanda uku a Enugu
'Yan bindiga sun kashe 'yan sanda uku a New Haven dake karamar hukumar Enugu ta Arewa jihar Enugu.
'Yan bindiga sun kashe 'yan sanda uku a New Haven dake karamar hukumar Enugu ta Arewa jihar Enugu.
Kwatas din Shola na tsakiyar cikin garin Katsina ne kuma yana bayan babban asibitin koyarwa na Umaru Musa Yar'adu'a.
'Yan bindigan sun sako daliban ne bayan iyayen su sun biya wuri na gugan wuri har naira miliyan 60 da ...
Taron ya jinjina namijin kokarin da Yahaya ya yi wajen amfani da karancin kayan aiki domin inganta rayuwar mutane a ...
Wasu gungun 'yan iska sun yi wa Oba Ayinde Odetola, Sarkin Agodo kisan-gilla, sannan suka banka masa wuta ya ƙone ...
A mako 41 mutum 417 ne suka kamu Wanda haka ya nuna an samu ragowa a yaduwar cutar idan aka ...
Yajin aikin likitoci ba zai shafi lafiyar Shugaban Ƙasa ba. Idan ya ga dama ko susar kunne mai ƙaiƙayi zai ...
Majiyar ta bayyana cewa koda motocin suka isa gada-biyu dake karamar hukumar Jos ta Arewa sai matasan suka dira musu, ...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa an samu karin mutum 790 da suka kamu da cutar ...
Ya ce gwamnatin sa ta gyara kuma ta gina makarantu da cibiyoyin kiwon lafiya na matakin farko a duk fadin ...