Kotu ta yi fatali da kalubalantar zaben El-Rufai da PDP ta ke yi
Lauyan gwamna El-Rufai Abdulhakeem Mustapha, ya yaba wa kotun inda ya ce wannan hukunci yayi daidai kuma shine yafi dacewa.
Lauyan gwamna El-Rufai Abdulhakeem Mustapha, ya yaba wa kotun inda ya ce wannan hukunci yayi daidai kuma shine yafi dacewa.
Kotun ta yi watsi da wannan roko a matsayin wanda ba shi da wata sahihiyar madogara.
PDP ta ta ce ba za ta karbi sakamakon zaben da aka tabka magudi ba.
Ashiru na Jam'iyyar PDP ya fadi warwas a karamar hukumar sa ta Kudan
Yadda El-Rufai, Ashiru za su fafata ranar Asabar, mai rabo ka dauka
Jami'an SSS sun waske da Darektan Yada Labaran PDP
Jinjiri yace ashe Ashiru wanda mazaunin kauyen Janbiri dake karamar hukumar Birnin Kudu ne yayi wa uwarta ciki tun a ...
Zan dawo da martabar Kaduna a idanun mutanen jihar da kasa bakio daya
Ashiru ya bayyana cewa takardun da ya mika wa hukumar zabe sahihai ne garau tas babu garwaye a cikin su.
A yau Lahadi ne za a yi zaben fidda gwani na Jam'iyyar PDP a jihar Kaduna.