Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru
Malam Uba Sani ne zai kara da Isah Ashiru na PDP a zaɓen da kuma sauran ƴan takara da ke ...
Malam Uba Sani ne zai kara da Isah Ashiru na PDP a zaɓen da kuma sauran ƴan takara da ke ...
Wasu mazauna jihar da suka tattauna da PREMIUM TIMES sun bayyana cewa lallai za a yi gumurzu a azaɓen Kaduna ...
Lauyan gwamna El-Rufai Abdulhakeem Mustapha, ya yaba wa kotun inda ya ce wannan hukunci yayi daidai kuma shine yafi dacewa.
Kotun ta yi watsi da wannan roko a matsayin wanda ba shi da wata sahihiyar madogara.
PDP ta ta ce ba za ta karbi sakamakon zaben da aka tabka magudi ba.
Ashiru na Jam'iyyar PDP ya fadi warwas a karamar hukumar sa ta Kudan
Yadda El-Rufai, Ashiru za su fafata ranar Asabar, mai rabo ka dauka
Jami'an SSS sun waske da Darektan Yada Labaran PDP
Jinjiri yace ashe Ashiru wanda mazaunin kauyen Janbiri dake karamar hukumar Birnin Kudu ne yayi wa uwarta ciki tun a ...
Zan dawo da martabar Kaduna a idanun mutanen jihar da kasa bakio daya