YADUWAR CORONAVIRUS A NAJERIYA: Cutar ta yadu zuwa jihohi 7
A dalilin haka jami’an kiwon lafiya na gudanar da bincike domin gano mutanen da suka kamu da cutar ta hanyar ...
A dalilin haka jami’an kiwon lafiya na gudanar da bincike domin gano mutanen da suka kamu da cutar ta hanyar ...
Dubban mutane ne suka halarci wannan taron buki.
Fitaccen dan wasan fina-finan Hausa Jarumi Ali Nuhu ya samu karrama daga daliban Najeriya dake Kasar Indiya.
Maryam ta ce ta fito da kanta ne domin ta shaida wa duniya cewa karya ake yi.
Mu bamu da burin mu yi ta rubuce rubuce akan abu daya amma ya zama dole ne.
Abin dai bai yi wa da dama daga cikin abokanan aikin su dadi ba.
Yadda aka rika nuna min wariya duk da gudunmawar da nake badawa yasa na bi Atiku - Adam Zango
Tuni suka fito da nuna goyon bayan su da yin kamfen ga gwanin su wato Atiku Abubakar.
Ali yana da aure da 'Ya'ya biyu sannan shi ne ya ke bi wa Rahama Sadau a yawan mabiya a ...
A 2015, kusan duk wani da ya ke tunkaho a farfajiyar Kannywood, ya bada gudunmawar sa.