WAIWAYE: Wasu muhimman abubuwa 10 da suka auku a farfajiyar Kannywood a 2020
Mahaifin Jarumin, Malam Nuhu ya rasu a wani asibiti a garin Gombe bayan fama da yayi da rashin lafiya.
Mahaifin Jarumin, Malam Nuhu ya rasu a wani asibiti a garin Gombe bayan fama da yayi da rashin lafiya.
Kungiyar kwallon raga ta Najeriya (BFN) ta nada fitaccen dan jarumin fina-finan Hausa na Kannywood Ali Nuhu jakadan kwallon Raga ...
Ta ce bayan an kammala taron, an gano akwai wasu da suka kamu da cutar kuma suka hakarci wannan wurin ...
Hakan ko ya biyo bayan, halartarbukin karrama jarumar fina-finai da aka yi ne a jihar Legas ranar 14 ga watan ...
A dalilin haka jami’an kiwon lafiya na gudanar da bincike domin gano mutanen da suka kamu da cutar ta hanyar ...
Dubban mutane ne suka halarci wannan taron buki.
Fitaccen dan wasan fina-finan Hausa Jarumi Ali Nuhu ya samu karrama daga daliban Najeriya dake Kasar Indiya.
Maryam ta ce ta fito da kanta ne domin ta shaida wa duniya cewa karya ake yi.
Mu bamu da burin mu yi ta rubuce rubuce akan abu daya amma ya zama dole ne.
Abin dai bai yi wa da dama daga cikin abokanan aikin su dadi ba.