HAJJ 2019: NAHCON ta fara tattance jiragen saman da za su yi jigilar Alhazai
NAHCON ta fara tattance jiragen saman da za su yi jigilar Alhazai
NAHCON ta fara tattance jiragen saman da za su yi jigilar Alhazai
A karshe ya ce a bana jiragen sama sun yi sawu101 ne a jigilar alhazai 38,005.
Talatan–Mafara ya fadi haka ne da yake ganawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a Gusau.
Shugaban Hukumar, Abdullahi Mohammed ne ya kafa wadannan kwamitoci ranar Juma’a a Makkah, Saudi Arabiya.
Alhazan da suka rasu sun hada da Shinkafi Mudi Mallamawa, Abdullahi Jafaru Gidan Sambo,da Abdullahi Shugaba.
Abdullahi ya bayyana haka ne da yake ganawa da manema labarai a garin Makka ranar Lahadi.
Hukumar Alhazai ta bada hakurin bisa tafiyar hawainiya da ake samu wajen jigilar Alhazan Najeriya
Jirgin Flynas Flight XY7744, dauke da Alhazai 225 daga Abuja ne ya dawo da su.
Hukumar Aikin Hajji ta Kasa ta kara wa’adin biyan kudi Hajjin bana na 2018 zuwa ranar 25 Ga Yuli.
Hukumar Alhazai ta Najeriya ta tabbatar da cewa ta na nan ta na tsare-tsaren inganta matakan kula da lafiyar mahajjatan ...