ALBASHI: Biyan naira 30,000 ba zai yiwu ba -Fadar Shugaban Kasa
A kan haka ne kungiyar ta ce za ta tafi yajin aiki a ranar 6 Ga Nuwamba.
A kan haka ne kungiyar ta ce za ta tafi yajin aiki a ranar 6 Ga Nuwamba.
Esan ya fadi haka ne ranar Talata a Abuja da yake zantawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya.
Mun ba gwamnati wa’adin kwanaki 21 ko mu fara yajin aiki
Idris ya fadi haka ne ranar Litini da yake zantawa da manema labarai a Birnin Kebbi.
Ganin babu wadatattun kudade ne ya sa tilas aka daga taron a makon da ya gabata.
Hukumar ta toshe duk wata kafa ko ramun da kan janyo tawayar tara kudaden shiga.
Gwamnati ta ce a mika mata sunayen wadanda suka yi ta zuwa aiki cewa su ne za ta biya albashi.
Shugakan karamar hukumar Gwandu jihar Kebbi, Shehu Bagudu ya sanar cewa wasu 'yan fashi sun waske da kudin albashin ma'aikatan ...
Ana dai sa ran cewa Kwamitin Tattauna Mafi Karancin Albashi zai kammala ayyukan sa nan da watan Satumba.
Likitoci ne ke danne mu, suke muzguna wa ma'aikatan jinya sannan suke nuna ko ta halin kaka sai sun cimma ...