MUTUWAR MAGAJI BA TA HANA BUKIN MAGAJIYA: Buhari ya yi wa ma’aikata ƙarin alawus ɗin rangadi ana tsakiyar faman rashin kuɗi da ɗimbin bashi
Sanarwar wadda aka raba ga dukkan ma'aikatu da hukumomin gwamnatin tarayya, ta ce ƙarin alawus ɗin zai fara aiki daga ...