SHEHU SANI YA FASA KWAN: Bayan albashin naira 750,000, ko wani Sanata na karbar miliyan 13.5 duk wata
Bayan haka kuma ya ce kowani Sanata na da naira miliyan 200 a ajiye domin yi wa mazabar sa ayyuka.
Bayan haka kuma ya ce kowani Sanata na da naira miliyan 200 a ajiye domin yi wa mazabar sa ayyuka.
Likitocin sun ba gwamnatin jihar kwanaki 21.
El-Rufai ya ce Kaduna da Kano basu da wannan matsala na rashin biyan Albashi.
Ma'aikata a wasu jihohi na bin bashin albashi na watanni da dama da ba a biya su ba.
kungiyar ma’aikatan ta jinjina wa dattawan jihar saboda baki da suka sa aka samu maslaha.
" Bayan mutumin da ya kashe kansa wani ya rasa dansa saboda ba shi da Naira 3000 kudin asibitin."
Bukola Saraki ya ce majalisar na jiran fannin gwamnati ta turo kudirin yin hakanne kafin su dukufa akai.
Shugaban kungiyar ma'aikatan Kananan Hukumomi ya yabawa wasu jihohin.