Najeriya za ta kara kinkimo sabon bashin dala milyan 750
Ta yi wannan bayani a wurin kaddamar da Kwamitin Farfado da Tattalin Arziki Bayan Korona.
Ta yi wannan bayani a wurin kaddamar da Kwamitin Farfado da Tattalin Arziki Bayan Korona.
Lauyan kungiyar Sanusi Musa ya shigar da karar.
Kwamishinan 'yan sanda Adamu Usman ya Sanar da haka ranar Litini da yake ganawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya a ...
Gwamnatin Kaduna ta kara kwana daya, bayan janye ranar Talata da ta yi a shekaranjiya.
Su na cikin tafiya ne a surkukin jeji motar ta lalace. Sai suka bude wa mutanen da ke ciki wuta.
Babu tabbacin ko harbin da aka yi masa ya kashe ko a’a.
Jihar Adamawa dai ta yi kaiurin suna wajen hare-haren 'yan bindiga da Boko Haram. An rasa rayka da dukiyoyi da ...
PDP ta kwance wa APC zani a jihar Oyo duk da gwamnan jihar dan APC ne
Gonzalez ya ce tun da ya koma zama a kasar Amurka matar sa ta zama aljihu da kulun sai dai ...
Ana tuhumar Jang da almubazzaranci da kudade a lokacin da ya ke mulkin jihar Filato.