Na yi wa matata karyar na mutu saboda yawan tambaya na Kudi da take yi – Magidanci
Gonzalez ya ce tun da ya koma zama a kasar Amurka matar sa ta zama aljihu da kulun sai dai ...
Gonzalez ya ce tun da ya koma zama a kasar Amurka matar sa ta zama aljihu da kulun sai dai ...
Ana tuhumar Jang da almubazzaranci da kudade a lokacin da ya ke mulkin jihar Filato.
Buhari ya kara da cewa za a bai wa kotunan karfin ikon kwace tsabar kudade da kuma kadarorin ‘yan Najeriya ...
Shugaba Muhammadu Buhari ya shigo da tsarin hura usur, tare da yin alkawarin bayar da kashi 5 bisa 100 na ...
"Hakin mu ne mu sanar wa mutane abin da ke faruwa a wasu asibitocin waje."
“ Duk abin da muka yi ya shafi tantance wasu kamfanoni ne da za suyi aikin shige da ficen mai.
Hakan ya yiwu ne ganin cewa zaman lafiya ya dawo jihar.
Kwamishinan ilimi na jihar Andrew Nok ya ce gwamnatin ta fara raba kujeru 90,000 ga wasu makarantun.
Hakan dai ya samo daliline tun bayan mutuwar da mutane suka yi a wajen jifa a shekarar 2015.