PDP ta kwance wa APC zani a jihar Oyo duk da gwamnan jihar dan APC ne

0

A jihar Oyo sauran karamar hukuma daya kacal kafin hukuma a bayyana wanda ya ci zaben.

Zuwa yanzu an bayyana sakamakon zaben kananan hukumomi 32 wanda Seyi Makinde na jam’iyyar PDP ya riga ya lashe 27 ciki.

Sannan ya ba dan takarar APC ratar sama da kuri’u 150. Saura karamar hukumar Ibadan ta Kudu.

Makinde ya samu kuri’u 481,177 shi kuma na APC wato Bayo Adelabuya samu kuri’u 331,799.

Share.

game da Author