Aisha ta ce ya zama dole a kakkabe wadannan ‘yan bindiga, kafin su kai ga kakkabe al’umma gaba daya.
Read moreBuratai ya ce babban karfin halin sojoji shi ne taken su na: “Ba gudu, ba ja dabaya, kuma banda sadanda”.
Read moreMusa ya yi zargin cewa babban kwamandan Boko Haram da aka kama ranar Lahadi, dan bangaren mayakan Shekau ne.
Read moreDokar Najeriya ta jaddada cewa tilas shugaban kasa da mataimakin sa sai sun bayyana kadarorin su kafin a rantsar da...
Read moreMannir Sanusi dai shi ne Shugaban Ma’aikatan Fadar Sarki.
Read moreLawali ya koka cewa da gangar kuma da hannun shugaban jam’iyyar APC a rashin nasara da APC ta yi a...
Read moreDaramola ya kara da cewa sojojin sama za su ci gaba da kai farmaki tare da na kasa, har sai...
Read moreA yanzu dai shi ne Shugaban Marasa Rinjaye a Majalisar Dattawa mai barin mulki cikin makon gobe.
Read moreTa ce hukumar zata mika wa gwamna Bello Matawalle shaidar zama gwamna ranar Litinin.
Read moreMarafa wanda dan jam’iyyar APC ne, ya ce wannan nasara cewa ga jihar Zamfara da al’ummar ta da ma kasa...
Read more