
Kungiyar jin kai ‘AAH’ ta yi jimamin kashe ma’aikatan ta da Boko Haram suka yi
Kungiyar basu kashe Grace Taku ba da ita ce mace daya cikin wadanda suka yi garkuwa da din.
Kungiyar basu kashe Grace Taku ba da ita ce mace daya cikin wadanda suka yi garkuwa da din.
Kungiyar Mashahuran G-8 na Zamfara, sun hada da Kabiru Marafa, Dauda Lawal, Ibrahim Wakkala, Mahmud Shinkafi da Aminu Sani da sauran su.
Na Fi Ganin Darajar Ra’ayin Soyinka Fiye da na Amurka, Ingila da Turai
Kai sai ma da kai Babangida ya rufe wasu kafafen yada labarai tsawon shekar, ciki kuwa har da PUNCH.
Haka kuma wasu dalibai da ke zaune kusa da gidan suka shaida wakilin mu.
Ta ce Garba Shehu ya zama dan sakon su sai yadda suke so yake yi maimakon aikin kare shugaban kasa da iyalansa.
Idan ba a manta gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya nada Sarkin Kano shugaban majalisar sarakunan Kano.
Buhari ya kori Shugaban Hukumar FIRS, Tunde Fowler, ya musanya shi
Na fara takara tun a zamanin mulkin Shagari, inda na tsaya takarar dan majalisar jihar Bauchi, kuma na yi nasara.
Zaman yanzu Kalu na Gidan Kurkukun Ikoyi da ke Lagos, ya fara zaman wa’adin daurin shekaru 12.