KURUNKUS: Bello Matawalle ne zababben gwamnan jihar Zamfara – Hukumar Zabe

0

Hukumar Zabe mai zaman kanta ta bayyana cewa Bello Matawalle na jam’iyyar PDP ne zababben gwamnan jihar.

Shugaban hukumar ne ya sanar da haka a doguwar jawabi da yayi wa manema labarai a hukumar ranar Asabar, a Abuja.

Mahmood Yakubu ya ce bisa ga hukuncin da kotun koli ta yanke, Jam’iyyar PDP da ta zo na biyu a zaben ne za ta dare kan kujerun mulki a jihar.

Ta ce hukumar zata mika wa gwamna Bello Matawalle shaidar zama gwamna ranar Litinin.

Ga sunayen a nan

Governorship
S/N
POSITION
NAME OF ELECTED CANDIDATE
GENDER
PARTY
1. GOVERNOR BELLO MOHAMMED MATAWALLE, MALE, PDP
2. DEPUTY GOVERNOR
MAHDI ALIYU GUSAU,MALE, PDP.

Senatorial
S/N
NAME OF SENATORIAL DISTRICT
NAME OF ELECTED CANDIDATE
GENDER
PARTY
1
ZAMFARA NORTH
ALHAJI YA’U SAHABI
MALE
PDP
2
ZAMFARA CENTRAL
MOHAMMED HASSAN
MALE
PDP
3
ZAMFARA WEST
LAWALI HASSAN ANKA
MALE
PDP

House of Representatives
S/N
NAME OF FEDERAL CONSTITUENCY
NAME OF ELECTED CANDIDATE
GENDER
PARTY
1
KAURAN NAMODA/BIRNIN MAGAJI
UMAR SANI DAN-GALADIMA
MALE
PDP
2
SHINKAFI/ZURMI
BELLO HASSAN SHINKAFI
MALE
PDP
3
GUSAU/TSAFE
KABIRU AMADU
MALE
PDP
4
BUNGUDU/MARU
SHEHU AHMED
MALE
PDP
5
ANKA/TALATA MAFARA
KABIRU YAHAYA
MALE
PDP
6
BAKURA/MARADUN
AHMED MUHAMMAD BAKURA
MALE
PDP
7
GUMMI/BUKKUYUM
SULAIMAN ABUBAKAR GUMI
MALE
PDP

State House of Assembly
S/N
NAME OF STATE CONSTITUENCY
NAME OF ELECTED CANDIDATE
GENDER
PARTY
1
KAURA NAMODA NORTH
ZAHARADEEN M. SADA
MALE
PDP
2
KAURA NAMODA SOUTH
ANAS SARKIN FADA
MALE
PDP
3
BIRNIN MAGAJI
NURA DAHIRU
MALE
PDP
4
ZURMI EAST
SALIHU USMAN ZURMI
MALE
PDP
5
ZURMI WEST
NASIRU MU’AZU
MALE
PDP
6
SHINKAFI
MUHAMMAD G. AHMAD
MALE
PDP
7
TSAFE EAST
MUSA BAWA MUSA
MALE
PDP
8
TSAFE WEST
ALIYU NA-MAIGORA
MALE
PDP
9
GUSAU EAST
IBRAHIM NAIDA
MALE
PDP
10
GUSAU WEST
SHAFI’U DAMA
MALE
PDP
11
BUNGUDU EAST
KABIRU MAGAJI
MALE
PDP
12
BUNGUDU WEST
NASIRU BELLO LAWAL
MALE
PDP
13
MARU NORTH
YUSUF ALHASSAN MUHAMMAD
MALE
PDP
14
MARU SOUTH
KABIRU HASHIMU
MALE
NRM
15
ANKA
YUSUF MUHAMMAD
MALE
PDP
16
TALATA MAFARA NORTH
SHAMSUDEEN HASSAN
MALE
PDP
17
TALATA MAFARA SOUTH
AMINU YUSUF JANGEBE
MALE
PDP
18
BAKURA
TUKUR JEKADA BIRNIN TUDU
MALE
PDP
19
MARADUN I
FARUK MUSA DOSARA
MALE
PDP
20
MARADUN II
NASIRU ATIKU
MALE
PDP
21
GUMMI I
ABDULNASIR IBRAHIM
MALE
PDP
22
GUMMI II
MANSUR MOHAMMED
MALE
PDP
23
BUKKUYUM NORTH
IBRAHIM MOHAMMED NA’IDDA
MALE
PDP
24
BUKKUYUM SOUTH
SANI DAHIRU
MALE
PDP

Share.

game da Author