• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    GARGAƊI GA BUHARI: ‘Ƙaƙudubar ƙarancin kuɗi na yi wa zaɓen 2023 da dimokraɗiyya babbar barazana’ – Akeredolu

    Gwamnatin Jihar Ondo ta faɗi dalilin da ya sa ba za ta buɗe masallacin cikin watan Ramadan ba

    Kotu ta yi wa gwamnatin Gombe da ‘yan sanda katanga da dan jarida, Dahiru Kera

    Samuel Ortom

    Gwamna Ortom ya janye ƙarar da ya maka hadimin sa, wanda ya kayar da shi a zaɓen Sanatan Benuwai, kuma ya roƙi yafiya

    An kara wa ma’aikatan jinya na jihar Yobe albashi

    Akalla mutum 7,806 suka kamu da cutar tarin fuka a tsakanin shekarar 2021 – 2022 a jihar Bauchi

    Iyorchia Ayu ba alheri ba ne, baƙin jinin sa ne ya janyo faɗuwar PDP zaɓen 2023 – Chimaroke Nnamani

    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Mutum 9 cikin 10 a jihohin Sokoto, Taraba da Jigawa fakirai ne tuburan – Rahoton NBS

Mohammed LerebyMohammed Lere
May 14, 2020
in Labarai
0
Mutum 9 cikin 10 a jihohin Sokoto, Taraba da Jigawa fakirai ne tuburan – Rahoton NBS

Sakamakon rahoton hukumar kididdiga ta kasa, ta 2019, ya nuna cewa mutane akalla mutum 9 cikin 10 a jihohin Sokoto, Jigawa da Taraba fakirai ne tuburan da basu iya sama wa kansu akalla naira 377 a duk rana.

A jihohi kamar su Ebonyi da Adamawa kuma mutum biyu ne cikin 10 ke iya sama wa kan su akalla naira 377 a duk rana. Jihohin Neja Zamfara, Yobe kuma an samu dan gwabi-gwabi da akalla mutum 3 cikin 10 kan iya sama wa kansu naira 377 duk rana.

A jihohin Legas mutum 5 ne cikin 100 kacal basu iya sama wa kan su akalla naira 377 a duk rana sai jihar Delta 6 cikin 100, Osun 9 cikin 100, Ogun 9 cikin 100, sai jihar Oyo 10 cikin 100.

Ga Rahoton NBS

Hukumar Kididdiga ta Kasa ta bayyana cewa an sayi abinci na naira tiriliyan 22.8 cikin 2019. Wannan adadin jimillar kudade sun nuna cewa an kashe kashi 57 na jimillar kudaden da ‘yan Najeriya suka kashe cikin 2019.

Rahoton wanda aka fitar cikin watan Mayu din nan, ya ce ‘yan Najeriya sun kashe zunzurutun kudi har naira tiriliyan 40.2 cikin 2019.

“An ci abincin naira tiriliyan 4 godajen cin abinci, mashaya, gefen titi da wuraren shakatawa har na naira tiriliyan 4 a cikin 2019. Wadannan ciniki ne na abincin da aka ci a waje, ba wanda aka dafa a gida ba.”

Doya, Dankali: Rahoton ya ce an ci kayayyakin abinci irin su doya da dankali da makamantan su har na naira tiriliyan 2.5.

Shinkafa: Har ila yau, rahoton ya nuna a cikin 2019 an ci shinkafa ta naira tiriliyan 1.9. Amma bai tantance yawan shinkafar gida da ta waje da aka ci ba.

Kayan Miya: Rahoton ya yi kididdigar cewa an sayi kayan miya na kimanin naira tiriliyan 1.7.

Kayan da ba abinci ba:

1. An kashe naira tiriliyan 2.6 wajen zirga-zirga da sufuri.

2. ‘Yan Najeriya sun kashe naira tiriliyan 2.5 wajen kula da lafiyar kan su.

3. ‘Yan Najeriya sun kashe naira tiriliyan 2.4 wajen kula da ilmin kan su da na ‘ya’yan su a cikin 2019.

4. Tarho na wayar selula ya kwashe naira tiriliyan 2.2 na kudin da ‘yan Najeriya suka kashe cikin 2019.

Gidajen Haya:

Yan Najeriya sun biya haya ta zunzurutun naira tiriliyan 2.

Fetur Da Gas:

‘Yan Najeriya sun sha fetur da gas na naira tiriliyan 2.

Kayan Amfani A Gida: ‘Yan Najeriya su kashe har naira tiriliyan 1.1 wajen sayen kayan da suke amfanin yau da kullum da su a gida.

Shakatawa: ‘Yan Najeriya sun kashe naira bilyan 428.2 wajen shakatawa da suka hada da kallon finafinai a sinimomi da sauran harkokin da suka danganci haka.

Lemuka Da Jus: ‘Yan Najeriya sun kwankwadi lemuka, madara da jus har na naira bilyan 296.6.

Biredi Da Cincin: ‘Yan Najeriya sun kashe naira bilyan 205.5 wajen ci biredi, cincin da duk wasu nau’o’in biredi.

Barasa: ‘Yan Najeriya sun yi mankas da barasa har ta naira bilyan 150.2 a cikin 2019.

Yankin Da Ya Fi Kashe Kudi: Shiyyar Kudu maso Yamma ce ta ci kashe kudi cikin 2019. Ta kashe kashi 29.95 na yawan kudaden da ‘yan Najeriya suka kashe cikin 2019. Kudu maso Kudu sun kashe kashi 20.94, Arewa maso Yamma kuwa ta kashe kashi 17.02.

Jihar Da Ta Fi Kashe Kudi: ‘Yan Jihar Legas sun kashe naira tiriliyan 5.1 cikin 2019, Oyo naira tiriliyan 2.3, Delta naira tiriliyan 2.1, Rivers naira tiriliyan 2, Kano naira tiriliyan 2 ita ma.

‘Yan jihar Taraba ne kutal, na karshe a kashe kudade cikin 2019. Sun kashe naira bilyan 297.4 kacal.

Tags: AbujaHausaJigawaKanawaKasuwanniLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESTalaucituburan
Previous Post

Korona na ci gaba da yaduwa kamar wutan daji a Jigawa – Gwamna Badaru

Next Post

Jihohin Kaduna, Imo da Anambra aka fi satar ansa a jarabawar JAMB na 2020

Next Post
Student Writing Exams

Jihohin Kaduna, Imo da Anambra aka fi satar ansa a jarabawar JAMB na 2020

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Jihar Ondo ta faɗi dalilin da ya sa ba za ta buɗe masallacin cikin watan Ramadan ba
  • PDP ta janye dakatarwar da ta yi wa Anyim, Shema, Fayose, ta fasa gurfanar da Gwamna Ortom gaban Kwamitin Ladabtarwa
  • Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya ta ce a riƙa watsa zaman sauraren ƙarar da Atiku da Obi su ka maka Tinubu a talbijin kai-tsaye
  • ZAFIN FADUWA: Dalilin da ya sa aka turo sojoji don a murde zaben gwamnan Zamfara, PDP ta yi nasara – Matawalle
  • Bashin da ake bin Najeriya ya mirgina cikin ramin naira tiriliyan 46.25 kafin shiga 2023 – DMO

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.