Sowore ya bayyana Magashi ɗan takarar mataimakin shugaban kasa na AAC, ya ce sai sun yi ragaraga da Kwankwaso a Kano
Ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar AAC, Yele Sowore ya bayyana Abubakar Magashi ɗan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ...