LAUJE CIKIN NAƊI: Cikin awa 24 APC ta canja ranakun gudanar da zabukan fidda gwanayen ta
Sai dai kuma har yanzu jam'iyyar bata sanar da ranar da zata yi zaman tantance ƴan takarar shugaban kasa ba.
Sai dai kuma har yanzu jam'iyyar bata sanar da ranar da zata yi zaman tantance ƴan takarar shugaban kasa ba.
Sai dai kuma yanzu da zaben fidda gwani ya matso gaban goshi, tsohon sanatan ya ce ya janye daga takarar ...
Sai dai kuma yanzu da zaben fidda gwani ya matso gaban goshi, tsohon sanatan ya ce ya janye daga takarar ...
Ba su so in halarci wannan zama. Shine ya sa suka aiko jami'an tsaro su zo su kama ni. Wannan ...
'Yan sandan sun kama Runsewe ranar a cikin makon jiya bayan mahaifiyar yarinyar ta kai kara a ofishin 'yan sanda ...
Babban Mai Shari'a na Jersey, kuma Antoni Janar na ƙasar, Mark Temble ne ya bayyana haka a cikin shafin intanet ...
'Yan siyasar PDP da dama sun nuna kwaɗayin so zama gwamna a Jihar Sokoto, bayan cikar wa'adin Gwamna Aminu Tambuwal ...
An kashe hawarwakin mutum 11 da ƴan bindigan suka kashe sannan mutane da dama sun ji rauni sanadiyyar wannan hari.
Shugaba Buhari ya ce gwamnati na kokarin ganin ta saka akalla talakawa da gajiyayyu miliyan 83 a cikin tsarin inshorar ...
Ya ce 'yan Jihar Katsina, musamman waɗanda su ka yi iyaka ko maƙautaka da Dajin Rugu ne su ka fi ...