Kanawa sun yi ragaraga da NECO cikin Ɗalibai 89,000 da suka rubuta jarabawar, ɗalibai 80,000 sun cinye duka darussa 9 – Kwamishina Kiru
A cikin shekarar 2021, ɗaliban mu 89,000 suka rubuta jarabawar kammala sakandare, ciki kuwa 80,000 duk sun samu Kiredit a ...